Hausa
Kanun Labaru
-
Kasar Amirka Na Mutunta ‘Yancin Aikin Jarida - In ji Ambasada McCulley
Ambasada McCulley ya ce Hargitsin kasashen Larabawa, a yankunan Gabas Ta Tsakiya da Arewacin Afrika, da kuma irin rawar da harkokin watsa labaru, na zamani suka taka, a lokacin boren cire tallafin man fetur, a Nijeriya, ba karamar fadakarwa ya yi ba, dangane da taken Bikin Ranar Tunawa... (PDF 96KB) »
-
Jawabin Ambasada McCulley A Ranar Tunawa Da ‘Yancin ‘Yan Jaridun Duniya Na 2012 Zauren Platinum Na Otel din Bolingo
Jama’a Barkanku da zuwa, A ranar 3 ga watan Mayun kowace shekara, mu kan tuna da wata gagarumar murnar ‘yanci, watau ‘yancin ‘yan jaridu, don zama wani ~angare na "Bikin Ranar Tunawa Da ‘Yancin ‘Yan Jaridu." (PDF 87 KB) »
-
Amirka da Nijeriya Sun Ha]a Gwiwar Harkokin Tsaro - In ji Ambasada McCulley
“Amirka da Nijeriya na amfana da wani gagarumin hadin kai, idan aka yi batun abinda ya shafi harkar tsaro,” in ji Ambasada Terence P. McCulley, a wata lacca ga jami’an Kolejin Tsaro ta kasa, dake Abuja, wadanda, kwanan nan, za su yi tattaki zuwa kasar Amirka, don kai ziyarar karo ilmi. (PDF 64 KB) »
-
Jawabin Ambassador Terence P. McCulley A Kolejin Harkokin Tsaro Ta Kasa
Ina mai farin cikin gayyatar da aka yi min, a Kolejin Harkokin Tsaro ta kasa. Ina kuma godiya ga Kwamandan kolejin, Rear Admiral Lokoson da Mukaddashin Kwamanda, Major General Idris, bisa ga karbar bakuncin wannan ziyara. (PDF 47KB) »
-
A Tuna Da Tsince-tsince Wajen Bikin Tunawa Da Ranar ‘Baje Kolin Al’adar Tsabtace Muhalli’ Ta Duniya
Masana al’adun gargajiyar hannu, na Nijeriya, su goma, ciki har da tsofaffin daliban shirin musayar dalibai na Gwamnatin Amirka, da kuma daliban makarantun dake garin Suleja, suka baje kolin sana’o’in ayyukan gargajiya, a otel din Hilton, don zama waji bangare na Ranar Tunawa da Tsabtace Muhalli ta Duniya. (PDF 84 KB) »
-
Gwamnatin Amirka Ta Taimaka Ga Yi Wa Murhu Kwaskwarima Don Ceton Rayuka
“Inganta yin amfani da murahun dahuwa, wani al’amari ne, na harkokin jadanci kawo ci gaba, da Gwamnatin kasar Amirka ke bai wa fifiko,” in ji AmbassadorTerence P. McCulley, a wajen bikin kaddamar da kawance da Nijeriya Don Tsabtace Murahun Dahuwa, a Birnin Abuja, ranar Talata 30 ga watan Maris na 2012. (PDF 88KB) »
-
Masu Yi Wa Ofishin Jakadancin Amirka Hidima Sun Gina Asibiti A Tsibirin Tomaro
Sabuwar asibitin Tsibirin Tomaro, wadda ba ta wuce 'yan dakikoki ba, zuwa karamin Ofishin Jakadancin Amirka, dake Lagos, ta jirgin ruwa, za ta rika bayar da kananan harkokin kiwon lafiya, ga al’ummar tsibirin su dubu 30 (PDF 56KB) »
-
Tsofaffin Daliban Shirin Shugabanci Sun Kaddamar da Kungiya
Ranar 10 ga watan Maris, tsofaffin Shirin Musayar Harkokin Shugabanci, ECA, na kasar Amirka, suka Kaddamar da kungiyar Tsofaffin Daliban Musayar Harkokin Shugabanci ta Nijeriya da Amirka, domin kara tabbatar da cimma nasarar shirin matasan na ECA. (PDF 39KB) »
Rumbun Labaru
- Tsofaffin Daliban Shirin Shugabanci Sun Kaddamar da Kungiya (PDF 39 KB)
- Muhimmancin Watan Tunawa Da Tarihin Mata - Daga Ambasada Terence P. McCulley (PDF 50 KB)
- Kasar Amirka Da Ma’aikatar Lafiya Ta Jihar Benue Sun Gudanar Da Bitar Hadin Gwiwar Harkokin Lafiya (PDF 85 KB)
- Jami’an Ma’aikatar Watsa Labarun Nijeriya Sun Tashi Zuwa Kasar Amirka Don Halartar Wani Taron Da Amirka Ta Shirya (PDF 90KB)
- Shugabar Majalisar Wakilai ta Jihar Missouri Ta Kalubalanci Matan Nijeriya Game Da Siyasa (PDF 57KB)
- Dangantakar Dake Tsakanin Nijeriya da Amirka Ta Kai Makura – In ji Sakatare Sherman (PDF 49KB)
- Dan Karamin Taimakon Kasar Amirka Ya Tada Rayuwar Talakan Nijeriya Jama’a (PDF 106KB)
- Rawar Kashe Ahu (PDF 110KB)
- Kamfanonin Amirka Za Su Sa Hannu Ga Ayyukan Gina Wutar Lantarki A Nijeriya (PDF 37KB)
- Tawagar Harkokin Kasuwancin Makamashi Ta Amirka Za Ta Ziyarci Kasashen Afrika Hudu (PDF 47KB)
- Nijeriya: Hare-haren Da Aka Kai A Jihohin Kano Da Bauchi (PDF 29KB)
- Jawabin Mukaddashin Mataimakin Sakatare William Fitzgerald A Bikin Bude Tattaunawar Bangaren Tsaro na Hukumar Hadin Gwiwar Amirka Da Nijeriya (PDF 55KB)
- Dabi’ar Zaman Lafiyar da Martin Luther King ya Bari Wani Sako Ne Ga Nijeriya In ji Ambasada Terence McCulley (PDF 61 KB)
- Jawabin Fadar Gwamnatin Amirka: Jawabi daga Sakataren Watsa Labaru Game da Nijeriya (PDF 25 KB)
- Sakon Tayin Murna daga Ambasada Terence McCulley (PDF 25 KB)
- Ra’ayin Kasar Amirka Dangane Da Tunawa da Ranar Kaddamar Da Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Duniya (PDF 47 KB)
- Jawabin Sakatariya Hillary Clinton Don Amincewa da Ranar ‘Yancin Dan Adam A Duniya (PDF 47 KB)
- Zazzabin Malaria Na Fuskantar kalubale A Sakamakon Kaddamar da Shirin MAPS A Nijeriya (PDF 82 KB)
- Kasar Amirka Ta Bullo Da Dabarun Magance Illar Gubar Ma’adinai A Nijeriya (PDF 56 KB)
- Jawabi Game Da "Haifar Da Al’ummar Da Ba Ta Da Cutar AIDS " (PDF 93 KB)
- Kaddamar Da Shirin Fadada Kyautata Harkokin Kasuwanci A Nijeriya Da Kammala Wadansu 3 (PDF 46 KB)
- Shugabar Hukumar USAID a Nigeria Ta Tantauna Muhimman Al’amurran Jihar Taraba Da Gwamna Suntai (PDF 42 KB)
- Obama Ya Hakikance Da A Tuna Da Martin Luther King Jr. Daga MacKenzie C. Babb (PDF 45 KB)
- Ofishin Jakadancin Amirka Na Marhabin Da Sabuwar Jami’ar Hulda Melissa Ford (PDF 36 KB)
- Ambassador Terence McCulley Ya Ziyarci Tsibirin Tomaro (PDF 43KB)
- Wakilan Majalisar Amirka Sun Zanta Kan Harkokin Siyasa Da Takwarorinsu Takwas Na Nijeriya (PDF 75KB)
- Dandalin Hollywood Ya Sauka Nijeriya (PDF 90KB)
- Irin Hadin Gwiwar Da Muke Bukata In ji Shugaba Barack Obama (PDF 71KB)
- Ofishin Jakadancin Amirka Ya Taimaka ma Musulmi Bu]e Baki A Abuja (PDF 63KB)
- Dubban Farar Hula Ke Cin Gajiyar Harkokin Kiwon Lafiya A Asibitocin sojojin Nijeriya (PDF 44KB)
- Irin Hadin Gwiwar Da Muke Bukata In ji Shugaba Barack Obama (PDF 71KB)
- Ofishin Jakadancin Amirka Ya Taimaka ma Musulmi Bu]e Baki A Abuja (PDF 63KB)
- Babban Jami’in Jakadanci Joseph Stafford Ya Nausa Zuwa Arewa (PDF 61KB)
- Ku Daje! (PDF 42KB)
- Wutar Lantarki Ce Kadai Za Ta Kawo Ci Gaba A Nijeriya (PDF 47KB)
- Jami’ai daga Sashen Hulda da Jama’a, na Ofishin Jakadancin Kasar Amirka, sun yi tattaki zuwa garin Kaduna (PDF 60KB)
- Ofishin Jakadancin Amirka A Nijeriya Ya kaddamar Da Majalisar Tsofaffin Daliban Amirka Ta Farko (PDF 56KB)
- Zage Damtse Da Mutunci Da Sadaukar da Kai Ke Sa Mulkin Demokradiyya Tasiri (PDF 67KB)
- Shirin VOA-RFI Game Da Kiwon Lafiya Da Watsa Labaru A Nijeriya Ya Zo Daidai Lokaci (PDF 65KB)
- Jawabin Shugaba Obama Kan Warware Matsalolin Kasar Afghanistan (PDF 45KB)
- Jawabin Uwargida Michelle Obama A Taron Majalisar Matasan Afrika (22 ga watan Yunin 2011) (PDF 77KB)
- Sabon Shirin Telebijin 'Sesame Square' Na Inganta Kaifin Basirar Yaran Nijeriya (PDF 59KB)
- Kyautar Tsabtataccen Murhu Ga Makarantar Africa School of Excellence (PDF 39KB)
- Jawabin Ambassador Terence P. McCulley A Ranar Mulkin Kan Kasar Amirka Ta 235 (PDF 65KB)
- Jawabi Kan Mulkin Demokradiyya Da Zabubbuka (PDF 54KB)
- Bayanin Shugaba Obama a faifan bidiyo game da Cote d' Ivoire (PDF 41KB)
- Gaisuwar Peter Clausen Wajen Sake Tayar Da Kofar Kansakali A Kano (PDF 93KB)
- Dama Ta Samu" A Yankunan Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afrika (PDF 75KB)
- Clinton Ta Gabatar Da Jawabin Obama Game Da Yankunan Gabas Ta Tsakiya da Arewacin Afrika (PDF 30KB)
- Jawabin Obama Kan Manufofin Kasar Amirka A Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afrika (PDF 82KB)
- Jawabin Shugaban Kasa Game Da Zabubbukan Nijeriya (PDF 28KB)
Walafe-Walafe da Muhimman Rahotanni
- Mujallar eJournal USA - Yin Amfani Da Rundunar Jama’a Ta Hanyar Sadarwa 2.0 (PDF 1.23MB)
- e-Journal-Bai_Wa_Mata_Da_Budurwowi_Ilimi (PDF 309KB)
- Mujallar eJournal USA - Yi Wa Kasahsen Duniya Hidima — Shekaru 50 Na Inganta Zumunci (PDF 1.3MB )
- Mujallar eJournal USA - Harkokin Kasuwancin Matasa (PDF 545 KB)
- Jawabi Shirin Obama Na Maido Da Sojoji Daga Kasar Afghanistan (PDF 101 KB)
- Rahoton Hukumar 'Yancin Dan Adam Na 2010 Game da Nijeriya"(PDF 320 KB)
- Mujallar eJournal ta Amirka: Gudanar da Kyawawan Ayyukan ‘Yan Sanda (PDF 369 KB)
Linzamin Karatu
-
Adobe Acrobat Reader
Anyi ajiyar dukan labaru, rahotanni da wallafe-wallafen mu cikin madauren rubutu na PDF. Sai da linzamin Karatu na Adobe Acrobat Reader za’a iya a bude, a karanta, a tace, a kuma buga su a sauwake. A tabo wannan farfajiyar dake sama domin samun Adobe Acrobat Reader ta kyauta.
Mujallar eJournal USA
-
Ofishin Harkokin Watsa Labarun Duniya na Kasar Amirka ne, ke wallafa mujallar eJournal USA. Kowace fitowa na bincika manyan al’amurran da Kasar Amirka da sauran Kasashen duniya ke fuskanta, da kuma fa]akar da masu karatu, na duniya, game da Kasar Amirka da martabarta da tunaninta da kuma cibiyoyinta.